Kwalejin Fasaha ta Yaba

Kwalejin Fasaha ta Yaba

Bayanai
Suna a hukumance
Yaba College of Technology
Iri polytechnic (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Aiki
Mamba na Ƙungiyar Jami'in Afrika
Harshen amfani Turanci
Tarihi
Ƙirƙira 1947
yabatech.edu.ng
dakin karatu a Kwalejin Fasaha ta Yaba
Mechanical workshop, Yabatech
Kofar Kwalejin Fasaha ta Yaba
Kwalejin Fasaha ta Yaba

Kwalejin Fasaha ta Yaba, wacce aka fi sani da YABATECH, an kafa ta ne a shekarar 1947, kuma ita ce babbar jami’ar ilimi ta farko a Najeriya. Tana cikin Yaba, Legas.[1] Tana da rajistar ɗalibai sama da 16,000.[2]

  1. Yaba College of Technology". Nigeriaweb-Education . Odili.net. Retrieved 17 February 2010.
  2. Yaba College of Technology". Nigeriaweb-Education. Odili.net. Retrieved 17 February 2010.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy